ABIN A YABA: Wani Ya Siye Gidan Ķàŕùwàì Ya Mayar Da Shi Wurin Kwanan Aĺmàjìŕàì A Jihar Gombe Wannan gidan da kuke gani asalin shi ģiďàñ màťa ne ma'ana dai ģìďan ķàŕùwaì wani bawan Allah ya yi iya kokarinsa aka sayar masa da shi ya tashe su ya baiwa almajirai shi kyauta tare da saka musu sola ta ko'ina a cikin gidan ya ce su cigaba da karanta ĺìťťàfìñ Allah. ©Rariya
9
14
35
2K
0
Download Image
@Dongarrus Allahu akbar, Allah saka mai da alkairi