Yadda da zaka sayi Data mafi sauƙi a layin Airtel NG (Mutane da yawa basu sani ba)
Karanta Wannan rubutu har ƙarshe domin kada ka rasa muhimmin bayani.
Ka danna *312*1# a layin ka na Airtel, daya buɗe zakaga data mai sauƙi ta offer da zaka iya saya.
#Airtel#AirtelData
DA ƊUMI ƊUMI: Kamfanin MTN sun dawo da tsarin bada rancen kuɗi wa kwastomoma (XtraTime)
A watannin baya ne kamfanin suka dakatar da tsarin badawa tare da cire bashi (rance) ga customers nasu saboda matsalolin naUra
Yanzu zaka iya karɓa ko maida bashi hankali kwance a layin MTN.
Hanya mai sauƙi da zaka dawo da Email idan ka manta password ɗinsa 🔐
1 Je shafin Sign in
2 Shigar da email ɗinka
3 Danna Forgot Password
4 Tabbatar da kai ta lambar waya ko recovery email
5 Shigar da code da aka turo maka
6 Ƙirƙiri sabon password
7 Shiga da sabon password ɗin
🗳️ Babban Labari!
Yanzu zaku iya fara registration na katin zaɓe online da wayarku ba tare da zuwa ofishin INEC ba. Ku cike bayananku sannan ku kammala matakan farko cikin sauƙi
Ku taimaka wa iyaye, yan uwa da abokai su yi rajista tun da wuri.
🔗 cvr.inecnigeria.org/Apply/onlineRe…#INEC
Idan kana kiran mutane suna ce maka lambar ka tana private zaka danna #31# ne kawai don fidda ita daga saitin.
Kuyi sharing domin yan uwa su amfana
#yusbatech#privatenumber
Yadda zaka saita shi:
1. Shiga Settings na wayarka.
2. Nemi Security ko Password & Security.
3. Nemi SIM Card Lock (ko Set up SIM card lock).
4. Kunna shi, sannan ka sa wani PIN na sirri (kamar 1234 ko wani daban).
#yusbatech#simlock
Mutane da yawa ba su san cewa za su iya sanya wa SIM CARD dinsu PIN code ba.
Amfanin sa? Idan aka sace maka waya, barawo ba zai iya cire SIM din ya saka a wata wayar ya karbi kudin bankinka ba domin zai bukaci PIN din da ka sa wa SIM din.
Yadda ake saiti? Mu haɗu a comment
Kuna saka kati sai kamfanin MTN ya cire katin ya saya muku data
Ga hanya mai sauƙi da zaku dakatar dasu daga aikata muku haka
1. Ka danna *312*1*12#
2. Yana buɗewa sai ka shiga na 3 (CANCEL)
Kana shiga zai nuna maka kayi CANCEL duk data auto renewal da kake ciki.
Yusba Tech
Hanyoyi masu sauƙi da zaka karama wayar ka riƙon caji 🔋
-Rage hasken screen
-Ka kunna Battery Saver
-Rufe apps masu aiki a baya
-Kashe notifications mara muhimmanci
-Yi amfani da Dark Mode
-Kashe Wi-Fi/Bluetooth/Location idan ba buƙata
Rage screen timeout
#YusbaTech#BatteryTips
5.4M Followers 209 FollowingFormer Vice President of Nigeria. Waziri Adamawa, Businessman, Father and Philanthropist. ADC Presidential Candidate, 2027.
4.0M Followers 0 FollowingSenator of the Federal Republic of Nigeria, Former member House of Reps, Founder -Anti Corruption network, Democratic evangelist and Private Investigator
42.3M Followers 17 FollowingNews, features and analysis from the World's newsroom. Breaking news, follow @BBCBreaking. UK news, @BBCNews. Latest sports news @BBCSport