Me kuka fi kewa lokacin da aka dakatar da Twitter a Najeriya?
@bbchausa My sweetheart @sharafat_yenyen
@bbchausa Gaskiya abubuwa dayawa sun tsaya kamar samun labari akan lokaci da kuma Harkarmu Ta Cryptocurrency. Alahamdulillah We are back Now.
@bbchausa An isah a dakatar damu vfn user
@bbchausa Vawulence🔥
@bbchausa Abubuwan dayawa, masamman abokan arziki
@bbchausa Twitter savage
@bbchausa Ga wadda mukafi kewa @MBuhari ,sabida nun rage ganin Comedy.
@bbchausa Harkokin yau da kullun, kamar siyasar America.
@bbchausa Muftik menk daily quotes.
@bbchausa Mu ai munayin twitter ta VPN